News
-
DSS ta sake kama El’Rufa’i bayan EFCC ta sake shi.
Tunda fari dai tsohon Gwamnan Kadunan, Malam Nasir El-Rufai, na tsare ne a Hukumar EFCC tun daga ranar Litinin bisa…
Read More » -
Haɗewar azumin Musulmi da na Kirista lokaci ɗaya dama ce gare mu – Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga Musulmi da Kiristoci su ƙarfafa haɗin kai yayin da lokutan azumin…
Read More » -
Viral Kannywood – Gwamnan Kano ya rufe gidajen gala da solo da duk wani events na bukukuwa
Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano ta ba da umarnin rufe dukkan wuraren nishaɗi a jihar nan take, ciki har…
Read More » -
Viral Kannywood – Rikici na dada barkewa a jami’yyar APC a Kano
Wani taron hada kan jam’iyyar APC da aka gudanar a jihar Kano a jiya ya bar baya da ƙura. An…
Read More » -
Viral Kannywood- amurka ta kwace kadarorin Kwankwaso
Da ɗumi-ɗumi: Amurka ta kakaba wa Kwankwaso takunkumi da wasu ‘yan Najeriya 8 kan alaƙa da Boko Haram da laifukan…
Read More » -
Viral Kannywood- har yanzu El-Rufai na tsare a hannun EFCC
El-Rufai ya kwana a hannun Hukumar EFCC a yayin da Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) da Hukumar…
Read More » -
El-Rufai ya zargi ofishin Ribadu da safarar guba ‘mai haɗari’
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya zargi ofishin mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro, a…
Read More » -
Viral Kannywood – Gobara na ci gaba da ci a kasuwa Kano
Wata gagarumar gobara na ci gaba da ƙone ɗaruruwan shaguna a kasuwar Singer da ke birnin Kano. Gobarar wacce ta…
Read More » -
Viral Kannywood – Kotu ta yanke wa Samha hukuncin ɗaurin wata shida
Babbar kotun tarayya da ke jihar Kano ta yanke wa jarumar fina-finan Kannywood Samha M Inuwa hukuncin ɗaurin wata shida…
Read More » -
Viral Kannywood – A rana irin ta yau a 13, ga shekaran 1976 aka kashe janar Murtala Mohammed
hoto, Murtala Mohammed ya mulki Najeriya a shekarar 1975 zuwa 1976 Yau ne tsohon shugaban mulkin soji na Najeriya, Murtala…
Read More »