-
News
Viral Kannywood – Abin da majalisar dokokin Amurka ta ce a kan Kwankwaso da Miyetti Allah
Ƴan majalisar wakilan Amurka sun gabatar da wani ƙuduri a zauren majalisar wanda ya ƙunshi rahoto kan kwamitin bincike game…
Read More » -
News
Viral Kannywood – Abin da ya sa na ƙi bin jami’an tsaron da suka so su kama ni – El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce babu wani nau’in bita da ƙulli da zai hana shi ci…
Read More » -
News
Viral Kannywood – ‘An ƙwace fasfon tafiye-tafiyen El-Rufa’i’
Bayanai sun ce jami’an tsaro a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja, babban birnin Najeriya sun ƙwace…
Read More » -
News
Ana duba yiwuwar sanyawa wasu mutane takunkumi kan zargin muzgunawa kiristoci
Kwamitin majalisar wakilan Amurka ya gabatar da wani ƙudiri na neman ɗaukar mataki kan zargin musguna wa kiristoci da ayyukan…
Read More » -
News
Kuna iya nemana ku rasa domin APC na shirin kamani
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai kuma jigo a jam’iyyar hamayya ta ADC ya yi zargin cewa dole ne…
Read More » -
News
Yanda wasu musulmai suke motsa jiki a masallaci a birtaniya
Musulmai da ke ibada a Masallacin Jamie Usmania na birnin Bradford a ƙasar Birtaniya sun rungumi motsa jiki gadan-gadan domin…
Read More » -
News
Zaa iya garkameni nan bada dadewa ba. – ElRufa’i
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai kuma jigo a jam’iyyar hamayya ta ADC ya yi zargin cewa dole ne…
Read More » -
News
Me ya sa ake wahalar ruwan sha a cikin birnin Kano?
Al’ummar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya, musamman cikin birnin jihar ana fuskantar matsalar karancin ruwa sha, lamarin da…
Read More » -
News
EFCC ta kama jarumar Kannywood Samha M Inuwa kan ‘wulaƙanta naira’
Hukumar EFCC mai yaƙi da almundahanar kuɗaɗe a Najeriya ta kama jarumar Kannywood, Samha M Inuwa kan zargin wulaƙanta kuɗin…
Read More » -
News
Su wane ne shugabannin Boko Haram da ISWAP a yanzu?
A ƴan kwanakin nan sojojin Najeriya sun bayyana samun nasara a yaƙin da suke yi da ƙungiyoyin Boko Haram da…
Read More »