News
Trending

Komawar Abba APC: Wa ke da riba wa ke da asara?

Lokacin karatu: Minti 5

Komawar Gwamnan jihar Kabo, Abba Kabir Yusuf jam’iyyar APC na ci gaba da ɗaukar hankali a siyasar arewacin Najeriya.

Yayin da wasu ke ci gaba da murna wasu kuma takaici matakin ya janyo musu, sakamakon abin da matakin gwamnan ya janyo musu.

Gwamnan dai ya ce ya zaɓi komawa APC ne saboda ci gaban al’ummar Kano.

Yayin da yake jawabi a wurin taron komawar tasa, Abba Kabir ya ce ya ɗauki matakin ne domin jihar Kanio ta amfana da manyan ayyukan gwmanatin tarayya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button